SiyasaKaruwancin mata bakin haure a AgadezTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaTila Amadou07/19/2021July 19, 2021Shirin Abu Namu na wannan makon ya duba yadda mata bakin haure da ke kan hanyarsu ta zuwa Turai ta barauniyar hanya ke shiga sana'ar karuwanci bayan sun makale a yankin Agadez na Jamhuriyar Nijar.https://p.dw.com/p/3weZ5Talla