1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Martanin gwamnatin Najeriya a game da rikicin Filato

Abdourahamane Hassane
June 25, 2018

Gwamnatin tarrayar Najeriya ta ce masu takama da siyasa na da ruwa da tsaki a cikin rikicin jihar Filato da ya ta da hankali a daukacin kasar.

https://p.dw.com/p/30GLI