SiyasaMartani kan harin da ya ritsa da fararen hula a NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa01/18/2017January 18, 2017A Najeriya kungiyoyin kare hakin jama'a sun maida murtani da lafazi mai zafi a game da harin da jirgin saman sojojin kasar ya kai akan sansanin ‘yan gudun hijira.https://p.dw.com/p/2W1DyTalla