SiyasaManya na kokarin magance barazanar tsaro a NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale Musa01/05/2018January 5, 2018Manyan mahukuntan Najeriya sun tashi tsaye da nufin maganta rigingimun kabilanci da na addini da ke kara ta'azzara a kasar, matsalolin da ga alamu ke rikidewa daga zamantakewa ya zuwa batu na siyasa.https://p.dw.com/p/2qPltTalla