SiyasaMahawara kan umurnin harbe 'yan bindiga a NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa08/19/2019August 19, 2019A Najeriya umurnin da Shugaba Muhammadu Buhari ya bai wa sojoji na su harbe duk ‘yan bindigar da ke kai hare-hare tare da garkuwa da jama’a, ya fuskanci martani dabam-dabam daga 'yan kasar.https://p.dw.com/p/3O8CzTalla