SiyasaMagance matsala ta hanyar kaifafa tunani da zaneTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa11/29/2017November 29, 2017Cibiyar kaifafa basira ta hanyar zane ta Hasso Plattner da ke Jamus ta kaddamar da makaranta ta farko a Afirka. A birnin Cape Town makarantar na koyar da dalibai hanyoyin warware matsaloli daban-daban.https://p.dw.com/p/2oTXcTalla