1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Lebanon: Sabuwar gwamnati na fuskantar kalubale

Abdourahamane Hassane
February 14, 2020

Bayan da ta samu amincewar majalisar dokokin kasar, Sabuwar gwamnatin Lebanon na fuskantar tarin kalubalen wanda samo bakin zarensu na zaman zakaran gwajin dafin dorewa ko rushewarta.

https://p.dw.com/p/3Xn1o