Matsalolin rashin samun haihuwa da wuri, ko samun dogon tazara tsakanin haihuwa ba tare da yin amfani da wani tsari na tazarar haihuwa ba, da ma kanta rashin haihuwar da wasu mutanen ke fama da ita, na daga cikin matsaloli masu matukar damun mutanen da ke fama da su