Talla
Shirin ya duba yadda cutar maruru wacce ke haifar da matsalar zubar da jini gami da mugunya daga duburar mutum, ita dai wannan cuta ta maruru tana farawa ne da zaran babban hanji ya kamu da rashin lafiya sai wani cinkulu ya bayana a dubura ko gindin mutum da akafi sani da tuburka a wasu kasashen Hausa.