LafiyaShirin Lafiya JariTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoLafiyaFatima Mohammed LMJ04/17/2020April 17, 2020Mata masu juna biyu kan fuskanci matsaloli da dama da ke shafar lafiyarsu har ma da ta dan tayin ko kuma jaririn da ke cikin cikinsu. Daga cikin wadannan matsaloli akwai ciwon hawan jini. Ku biyo mu domin jin illar hawan jinin ga mai juna biyu.https://p.dw.com/p/3b44rTalla