AMA
June 17, 2019Talla
A wannan makon cikin shirinmu na Labarin wasanni za a ji cewa an shiga matakin tankade da reraya a gasar cin kofin duniya na mata da ke ci gaba da gudana yanzu hakan a kasar Fransa, inda Najeriya za ta fafata da kasar Faransa mai masaukin baki, kana kuma za a ji halin da ake ciki kan shirye-shiryen fara wasanin cin kofin kwallon kafa na Afirka da kasar Masar za ta karbi bakwanci a karshen wannan makon.