Kwallon Kafa: Jamus ta lallasa Najeriya
June 22, 2019Talla
Tun kafin tafiya hutun rabin lokaci ne dai 'yan wasan Jamus Alexandra Popp da Sara Däbritz suka jefawa Najeriya kwallaye biyu yayin da Lea Schüller ta jefa ukun aka jefata bayan dawo dawowa daga hutun rabin lokaci.
Yanzu dai Najeriya ta fice daga gasar sakamakon gaza samun nasara da ta yi yayin da Jamus ta smau nasara ta kaiwa ga zagaye na gaba.