1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kokarin Turai na dakile bakin haure ta Nijar

Abdoullay mammane AmadouMarch 2, 2017

Shugaban hukumar gadin iyakokin gabar ruwan Turai FRONTEX ya sanar da kafa wani rashe da zai rinka saka ido don dafawa kokarin Turai da Afirka na shanyo kan matsalar kwararar bakin haure ta barauniyar hanya.

https://p.dw.com/p/2YWuf