SiyasaKin jinin baki a Jamus na karuwaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUsman Shehu/YB08/27/2015August 27, 2015Cikin 'yan kwanakin nan ana kara samun batagari da ke kai farmaki kan baki saboda kyama, abin yafi faruwane a Gabashin Jamus, inda aka samu kashi 61 cikin dari na daukacin hari kan bakin.https://p.dw.com/p/1GMunTalla