SiyasaMatsalar tsaro na barazana ga aikin jaridaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaIbrahima Yakubu YB05/03/2019May 3, 2019A Najeriya dai an ga yadda aka rika garkuwa da wasu 'yan jarida da ke aiki a cikin kasar ko ma wadanda ke aiki ga wasu kafafen na ketare. Ba a kuma sake su ba sai da aka biya miliyoyin kudade a matsayin kudin fansa.https://p.dw.com/p/3HtxYTalla