SiyasaInganta noman shinkafa a Ivory CoastTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa09/25/2016September 25, 2016Wani manomi dan kasar Ivory Coast mai suna Kone Gninlnagnon ya dukufa wajen kawo sauyi game da noman shinkafa da cinikayyarta inda ya ke bin wasu sabbin da baru na samar da shinkafa mai inganci.https://p.dw.com/p/2QZh4Talla