SiyasaYunkurin Matasan Afirka na dogaro da kaiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba AMA12/30/2020December 30, 2020Sannu a hankali Matasan Nahiyar Afirka na yunkurawa don debewa kansu takaici domin kuwa a yanzu sun tashi tsaye wajen koyo da ma koyar da sana'o'in hannu kamar kere-kere don dogaro da kai.https://p.dw.com/p/3nNLqTalla