SiyasaGhana: Bolar Kayan LaturoniTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMohammad Nasiru Awal AS09/17/2018September 17, 2018A kowace shekara tan dubu 250 na sharan kayakin laturoni ne ake jibgewa a wani juji da ke zama daya a cikin bololin kayakin laturoni mafi girma a duniya da ke kasar Ghana.https://p.dw.com/p/352XJTalla