SiyasaEU: Ta sanar da sunayen kwamishinoninta To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane09/11/2019September 11, 2019Shugabar hukumar zartaswar tarayyar Turai mai jiran gado, Ursula von der Leyen ta gabatar da jerin sunayen kwamishinonin hukumar da za su aiki tare a cikin shekaru biyar masu zuwa. https://p.dw.com/p/3PPu8Talla