SiyasaDandalin Matasa 05.06.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdul-raheem Hassan YB06/06/2019June 6, 2019Fasahar kwalliya na dada bunkasa a Najeriya da wasu kasashen gabashin Afirka, inda wasu ke danganta tsarin kwalliyar da al'adu ko addini. To sai dai a zamanin nan ana ganin kwalliyar zamani na neman kwace kwalliyar da.https://p.dw.com/p/3JwOWTalla