1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Cin zarafin bakin haure a gidajen yarin Libiya

Mouhamadou Awal BalarabeJune 24, 2014

Binciken da Kungiyar Human Right Watch ta gudanar ya nunar da cewar ana musguna wa bakin haure da 'yan ci-rani da masu neman mafakar siyasa a gidajen yarin Libiya.

https://p.dw.com/p/1CPL9