1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ko menene makomar Brexit?

Ramatu Garba Baba LMJ
September 4, 2019

Firaministan Birtaniya ya samu kansa cikin halin raashin nasara, bayan da 'yan majalisun dokokin kasar suka hana shi kammala fitar da kasar daga EU ba tare da wata tsayayyiyar yarjejeniya ba.

https://p.dw.com/p/3OzO8