SiyasaBeljiyam na neman zama makarfafar 'yan ta'addaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaPinado Abdu11/16/2015November 16, 2015Bayan hare-haren da aka kai Paris, al'ummar kasa da kasa ta fara sa ido a kan Beljiyam inda bayanan da ke fitowa a yanzu haka ke nuna cewa a can ne aka kitsa wannan harin.https://p.dw.com/p/1H6nxTalla