Tsohon ministan aikin gonan Najeriya ne shugaban AfDBTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoYusuf Bala05/29/2015May 29, 2015Bayan zaben sa a matsayin shugaban bankin raya kasashen Afirka, Akinwumi Adesina ya bayyana cewa ya zamo wajibi a samo hanyoyin bunkasa masana'antun kasashen Afirka.https://p.dw.com/p/1FZBtTalla