Bakin haure kimanin 700 sun mutuTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoUsman Shehu Usman04/19/2015April 19, 2015A ci-gaba da karuwar 'yan gudun hijira dake neman shigowa Turai, wani kwale-kwale da ya taso daga kasar Libiya ya nutse da cikin tekun Baharum ya hallaka mutane da yawa.https://p.dw.com/p/1FAqoTalla