Ba 'yan ta'adda ne kawai ke cin zarafin jama'aTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoUsman Shehu02/25/2015February 25, 2015Kungiyar Kare hakkin jama'a ta Amnesty International ta fidda rahoton ta na bana, inda kungiyar ta ce bayaga 'yan ta'adda, suma jami'an tsaron gwamnati na aikata laifin a fagagen daga.https://p.dw.com/p/1Eh7FTalla