Fa'idar hoton ciki wato Ultrasound wajen rage mace-macen mata masu juna biyu da kuma kananan yara da ke fama da wasu larurori. Wannan dai wani ci gaba ne da fasahar zamani ta bijiro da shi, da kuma ke amfanar al'uma. Sai a saurari abin da shirin ya kunsa.