Gogayya a tsakanin mata masu sana'ar dafa abinci da 'yan daudu da ake ganin na kokarin karbe sana'ar daga hannun mata.
https://p.dw.com/p/3VmzH
Talla
Yadda ake zargin juna a tsakanin mata masu sana'ar abincin sayarwa watau 'yan tuwo da kuma 'yan daudu wadanda suka kware wajen soye-soyen kayan kwalan da makulashe?